A Hussainiyya kuma sojojin buhari sun sami Abubakar naira isma yana tsaka da kulawa da wadanda sojojin BUHARI suka raunata a hussainiyya se suka ce mai wato muna kashewa kuna gyarawa ko to bari mu harbeka ka gyara kanka.
da suka dunga harbin cinyar sa saida ta cire a jikin sa suka cemai sai ka gyara kan ka suka wurgar da kafar nasa da suka cire ajikin sa Inna lilahi wa'inna ilaihi raji'un kadan daga cikin ta'addancin da suka yima ma aikatan isma a waqi'ar buhari
Ga hoton Abubakar nera isma din da suka yima wannan ta addancin
Ga hoton Abubakar nera isma din da suka yima wannan ta addancin
Baban Humaid' Ma'asumah Nigerian News Update. Mnnu//Ng0027
Tags:
Ahlul-Baity (As)