JAWABIN JAGORA(H) NA ASHURAN BANA, 1445, RANAR ALHAMIS,09/01/1445



Sheikh Ibraheem Zakzaky [H]


"...Muna ƙara nanata musu cewa, ko kuyi harbi ko kada kuyi harbi ba za mu taɓa fasa ashura ba, kuma harbin ku sai dai ya haɓaka, ba za ku taɓa rage komai ba sai sai haɓaka, abun ya dunga haɓaka kenan. 


To tsoron su kar ya dunga haɓaka, ba su ganin yadda ya haɓaka ɗin? iraq adama can ana yi, andaɗe anayi kuma jama'a dayawa suna zuwa daga ƙasashe daban daban, amma ƴan shekarun nan sai ya juya ba abin da basu yi ba a karbala, har harbi, da sukaje suka mamaye kasar har harbi sukayi da (Igwa) daga wajen gari ya faɗa dandazon masu tafiyar arba'in, amma duk dai haɓaka yakeyi.


@Szakzaky's Gallery

29/7/2023


Dan Fudiyya Gumau 📝📝📝

Baban Humaid Ma'asumah Nigerian News Update' Mnnu//Ng0027

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post