Allah sarki komai yanada ajli. Yau Shekaru 2 kenan, da komawar Sheikh Ibraheem Zakzaky zuwa ABUJA, bayan Kotu ta wanke shi daga ɓatanci da kuma zarge zarge marassa tushe da gwamnatin Kaduna tayi masa karkashin Nasir El-Rufai, a ranar 28 ga watan Yuli 2021.
Alhamdulillah, ita gaskiya ba'a taɓa binne ta saidai ta sha wahala.
Muhd Bala Afuwa Baban Humaid Ma'asumah Nigerian News Update. Mnnu//Ng0027
Tags:
Jagoran Gaskiya