DAN UWANA MEKA TANADARWA KANKA



Zaka iya zuwa duniya ka rayu tsawon shekaru 40, 60, 70 ko 90 koma sama da haka. Amma kwanciyar ƙabari kuma kana iya shafe shekaru 1000, 2000, 4000 ko 5000 ba'a yi tashin ƙiyama ba.


Kuma a nan duniya ake so kayi tanadin doguwar kwanciyar Kabari Wanda Babu Wanda yasan adadinta Sai Allah.


A cikin shekaru 40, 60, 70, 80 ko 100. Ake so kayi tanadin shirin kwanciyar shekaru 500 ko dubu 1000 ko sama da haka.


Me yasa Muke Shagalta Da Rudin Duniya da Sharholiya maimakon Yawaita zikiri da Salatin Muhammad Rasulillahi Sallallahu Alaihi Wa'alihi Wasallam.


Ya Allah

Ka Sanya mu Cikin Ceton Annabi Muhammadu SAW. Amin.


Baban Humaid Ma'asumah Nigerian News Update Mnnu/Ng0027


Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post