<b>Imam Ali (a.s) ya ce:
Zan yi bayanin musulunci da bayanin da wani bai yi ba kafina: Musulunci shi ne mika wuya, mika wuya kuwa shi ne yakini, yakini kuwa shi ne gaskatawa, gaskatawa kuwa shi ne furuci, furuci kuwa shi ne bayarwa, bayarwa kuwa shi ne yin aiki.
Labbaika ya Ali (as)
#Bashir_Adam
Tags:
Ahlul-Baity (As)