Nan matasa ne suke tururuwa da rige-rigen hawa Motoci domin tafiya fagen da ga a lokacin da Ayatullahi Sayyid Ali Sistani (H) yayi fatawar korar ƴan Ta'addan ISIS a Iraqi, tun bayan da suka yi yunƙurin ƙwace ƙasar da rusa wurare masu Alfarma.
Ko yaushe ne za mu ga irin wannan Imani , kishi da ƙwarin Gwiwar ga ƴan ƙasar mu Najeriya ???
✍️Al-Abdul Faneey Al-kanaweey
Tags:
Daga marubata