Shidai wannan bawan Allah Jami'an tsaron Nigeria 'yan ina da kisa Sun harbe shine tare da sauran 'yan uwa Musulmi Almajiran Sayyid Ibrahim Zakzaky (H) a garin Abuja a Federal Secretariat,
In da suka raunata wasu da dama tun ranar da aka aiwatar da wannan ta'addanci wannan 'Dan uwa yake fama da raunin da akaji masa cikin ikon Allah yau yasamu babban rabo na Shahada,
'Yan uwa Musulmi Sun fito ne domin nuna rashin Amincewar su Kan ci gaba da riqe Passport din Malam Zakzaky tare da Mai dakin sa Umma Zeenat Ibrahim, Wannan shine dalilin fitowar 'yan uwan kwatsam sai ga makasan Jami'an tsaron suka Afka musu.
FAMINHUM MAN QADA NAHBAHU WA MINHUM MAN YANTAZEER....
#REALESEZAKZAKYPASSPORT!
#FREEDOOMFORPALASETIN!