Kamar Yadda Kuka Sani Mlm Idris Abdul'aziz Dutesn Tarashi Bauchi, Yayi Wani Furuci a cikin Tafsirrin sa A Satin Da ya gabata inda yake Ayyana Wasu Zantuka kamar yadda zaku Gani acikin Bidiyon dake kasa.
A Dazu Da Safe ne mukaci Karo da Wata Takarda ta kotu na Yawo a Social media, Hausa Daily times sun saka wadda ke nuna Gayyatar da kotu ke yimasa don kare kansa akan wannan furuci.
Kamar yadda zaku ga takardar a kasa
Tags:
Labaran Duniya