Aikin Gayya :-Al'ummar Garin Tashan icen rahama soba Lg, Sun Gudanar da Gyaran Makabarta Ayau.

 


بسم الله الرحمن الرحيم


السلام علي دارقوم الومنين وإنا إنشاالله بكم لاحقون


Yau 15/9/1444 -- 6/4/23


Al'ummar Garin Tashan icen rahama soba Lg.

suka gudanar da aikin gayyah ta numan makwancin muminai (maqabarta) dake garin na tashan ice karkashin jagorancin limamai da Wa'dansu dakacikin manyan garin.

Da 'yan uwa musulmai almajiran sayyed Ibrahim Zakzaky (h) na garin na tashan ice.


Aikin Wanda ya kasance kamar haka

an nome ciyawar (yayi) an kwashe ta an kaita gefan makarantan an konata.


sannan aka gudanar da ziyara ga marhuman. bayan kammala ziyara malaman sun jagoranci addu'ar Neman gafarar Ubangiji ga wadanda suke kwance agurin. da Kuma mu rayayyun


Aminci a garemu a lokacin rayuwar mu da bayan rayuwar mu da lokacin da za atashemu domin wata rayuwar tadaban

                      🤲

                                 😭


             Mnnu//Ng0027


Ma'asumah Nigerian News Update

@Soba Online Media watch

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post