Wasu Hotuna Daga Garin Yelwa mai bene Soba L/Govt

 LABARAI CIKIN HOTUNA 




'Yan uwa musulmi almajiran sayyed Ibrahim zakzaky (h) sun gudanar muzaharar mauludin Abul fadal as. da Imam mahdi ajf. da sayyida ma'asuma sa. 


Agarin yalwa me bene soba LG kaduna State


Bayan kammala muzahara yanzu haka ancigaba da gudanar da program... Ku biyomu...




@Ma'asuma Nigeria News Update

Mnnu//Ng0027--- Group D

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post