_Ma'asumah Nigeria News update
//Mnnu/Ng0038
Imam Aliyu Zainul Abidin(As) idan ya shiga wata damuwa, yakan tashi a karshen dare, ya sanya tufafinsa masu kyau, ya yi Sallah raka'a biyu. A sajjadar karshe ta wannan Sallah, sai ya yi Tasbihi "Subhanallah! 100,Walhamdulillah! 100,Wa la'ilaha Illallah! 100, Allahu Akbar 100.Sannan sai ya yi Istigfari bisa gazawarsa gaba ga Allah. A karshe sai ya roki Allah bukatarsa. Wanda ya yi haka Tabbas Allah zai biya masa bukatarsa da gaggawa.
_Journalist Fatima✍️