_Shaikh Ibrahim zakzaky (h);
"Nake ce masu, da suke cewa ni hadari ne,to mu gwada Mana ,yanzu na san Ni zan iya shiga kasuwa naje nayi cefane na fita lafiya Lau, Amma nasan da kyar zan fita kasuwar saboda mutane zasu yi ta zuwa suna son mu gaisa, to amma wani
Kantoma ko wani Gwamna (ko ciyaman ko shugaban kasa ya je ya shiga kasuwa ba tare da Dan sanda ba mugani, yaje ya shiga kasuwa shi kadai in bai sha
Duwatsu ba! Sabo da muta ne sun San barawo ne, macuci kaga in sunce Ni hadari ne to ba hadari ne ga mutane ba hadari ne ga 'Yan fashi masu mallakar qasa da bakin binduga suna ganin Ni hadari ne sabo da zasu rasa mutane, sai suce zai tada hankali hankalin wane ne zai tashi ??? Na mutanan gari ko na mahaukatan kasa?? Inna mahukunta ne to dama su basa son gaskiya dole gaskiya ta tadamasu hankali,"
_Shaihk Ibrahim zakzaky (h) a wani jawabinsa a garin potiskum shekarun baya,,
Sidi Abba A Aliyu