A YAU ASABAR 25/3/23
Yan uwa almajiran sheik Ibrahim Zakzaky (h) na ban garen kiwon lafiya na harkar musulunci a Nigeria wato Isma ajin Soba tare da Harisawan Soba unit sun gudanar da ayyukan tsaftace makwantan shahidai dake Dambo Zaria tare da wasu ayyukan muna fatan Allah ya karbi shahadar Shahidan mu
Allah ya ba su jagora Sayyed Ibrahim Zakzaky h lafiya tare da mai dakin sa wato Umma Zeenatu
Hotuna" kabiru Isma
Mnnu//Ng0027
Via Soba online media watch
Ma'asumah Nigerian News Update
Tags:
#FREE_ZAKZAKY