__ Jagoran Harkar musulunci Shaikh Ibraheem Zakzaky ( H ) yaraba kayan abinci ga mabuƙata.
__ Bashin da Gwamnatin Nigeria taciwo daga Bankuna Gida ya kai Naira Tiriyan 28.43
__ Iran tayi Allawadai da kakkausar murya kan keta alfarmar Alqur'ani.
__ Gawuna ya yi wa Abba Gida-gida fatan Nasara a mulkin Kano.
__ An ruwa Gidajen Falasɗinawa kusan 1000 cikin Shekara ɗaya.
__ Iran ta bai wa mata damar kallon wasan sada zumunta tsakanin da Rasha.
__ Karatun Littafin ZADUL ƘULUB FI SHAHRILLAH tare da Shaikh Isma'il Yusha'u Kudan.
__ Hukumar DSS ta Bankaɗo yunkurin kafa gwamnatin riƙon ƙwarya a Nijeriya saɓanin doka.
Waɗannan sune Kanun labarai dake cikin Jaridar Shafin Ma'asumah Nigeria News Update.
Kada kabari a baka labari .
Kuci gaba da kasancewa da mu danjin ingantattun labarai tare da Ilimantarwa da Nishadantawar da faɗakarwa har da wa'azantarwa. Cikin Shafin Ma'asumah Nigeria News Update