π™ˆπ˜Όπ™Žπ™ ( π™π™‡π˜Ύπ™€π™ ) π™‚π˜Ό π™”π˜Όπ™‰π˜Ώπ˜Ό 𝙕𝙐𝙆𝙐𝙔𝙄 π˜Όπ™•π™π™ˆπ™„π™‰ 𝙆𝙐 π˜Ύπ™„π™†π˜Όπ™†π™†π™€

 



π‘«π’‚π’ˆπ’‚: π‘¨π’“π’“π’Šπ’…π’‚ π’„π’‰π’†π’Žπ’Šπ’”π’•πŸ’Šπ‘Ίπ’‰π’Šπ’π’Œπ’‚π’‡π’Š


Ulcer takan dami jama'a da dama takan hanasu yin (azumin) watan Ramadan saboda tana sanya ma jama'a zazabi da ciwon ciki ta hanasu yin azumin kwata kwata wani yakan fara azuminvbayan kwana 3 da farawa ulcer zata dameshi baze iya cika azumi ba cif


yanada kyau ga me ulcer yasan kalar abincin da yakamata ya rika ci domin gujewa ga wasu matsaloli tundaga randa yafara azumin watan Ramadan.

Shan maltina da madara lokacin sahur wannan yanada amfani sosai tabbas da ikon Allah mutun zeyi azumi 29 ko 30 cif.


ABUNDA ME ULCER YAKAMATA YAYI

DOMIN SAMUN YIN AZUMI


1. Babbar shawara Shan maltina da madara lokacin sahur , masana kimiyya sunce yana daga cikin abunda ke kashe ulcer kwata kwata ga Dan Adam yawan Shan maltina da madara

yayin sahur


2 .Budin Baki da ruwan dimi kamar shayin( tea )..kada asha ruwa, kafara

budin Baki da ruwan sanyi wannan illace

babba


3.kada ayi sahur da fura me tsami ko kunu me tsami domin yakanyi tasiri ga me ulcer yatadata lokacin azumi


4.Cin yayan itatuwa lokacin Buda Baki kamar su (lemu ayba kankana abarba da sauransu)


5.Cin abinci Wanda baya lalata ciki


6.kada aci abinci me yaji ko tanka lokacin sahur ko budin Baki


7.A rage cin abinci me maiko sosai 


8. Ariqa shan omeprazole 20mg idan ansha ruwa da lokacin sahur.

Da sauransu 


Wannan idan aka kiyaye Allah zebada lafiya ayi

azumi lfy lau

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post