Gamayyar Al'ummar Kiristoci Mata sun taya mata almajiran Sheikh Ibrahim Zakzzaky nuna farin ciki na tunawa da haihuwar ƴan Manzo Nana Fatima (AS) A yau Laraba.
Gagarumin maulid da ya gudana a yau an shirya shi ne a garin Lamurde Jihar Adamawa, inda ƙungiyar kiristocin mata suka amsa gayyatar mata Almajiran Sheikh Ibrahim Zakzzaky domin halartar Wannan taron.
#Follow_us_on_this_page_flash_news
Tags:
Labarin duniya