Wasu daga chikin munasabobin da ke chikin wannan watan na Rajab !!!




[ MA'ASUMAH TV// Mnnu/Ng0041 ]


•Daya ga wata Haifuwar imam Muhammad Baqir (AS) 57AH.


•Ukwu ga wata shahadar imam Ali Hadi (AS)212AH.


•Biyar ga wata Haifuwar Imam Ali Hadi (AS) 254AH.


•Tara ga wata Haifuwar Ali Asgar dan Imam Husain (AS).


•Goma ga wata Haifuwar Imam Muhammad Jawad (AS).


•Sha ukwu ga wata Haifuwar Imam Ali bin Abudalib (AS).


•Sha biyar ga wata wafatin Sayyada Zainab( SA).


•Ashirin ga wata Haifuwar sayyada Sukaina yar Imam Hussain (AS)57AH.


•Ashirin da hudu ga wata Akayi Yakin Khaibar 7AH.


•Ashirin da biyar ga wata shahadar Imam Musa Kazim (AS).


•Ashirin da bakwai ya wata aka fara yiwa Annabi Muhammad (SAWW) wahayi.


•Ashirin da tara ga wata akayi yakin Tabuka 9AH.


Ana son a yawaita addu’o’i, Azumtar yini, salloli, sadaka, karatun Alqur’ani da nisantar zunubai.


Karmu manta da su jagora  a chikin addu’o’inmu, Allah yasa mu dace.


-imamu jr.

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post