Kamar yadda suka Saba dukkan ranakun litinin da Jumma'a a Abuja suna fita Motsin neman Fasfo din Jagora (H), da Mai dakinsa Malama Zeenah domin su tafi neman lafiya a kasashen ketare,
Muzaharar yau litinin 16/1/2023 ta gudana ne tun daga bakin Banex plaza har zuwa Banex Junction dake Wuse 2(!!) Birnin tarayya Abuja.