[ MA'ASUMAH TV// Mnnu/Ng0041 ]
A shekarar 1984 Sultan Abubakar na (3) ya roki Muhammadu Buhari akan ya kara wa'adin karban tsohon kudin da ya chanja domin ganin yanda Mutane zasuyi asarar dukiyar su, amma Buhari ya lashi Takobin naki, Sanadiyar hakan yasa da yawan yan Najeriya sukayi asarar kudaden su.
Haka zalika Sultan Sa'ad Abubakar na (3) yayi roko akan a kara wa'adin kwanakin karban tsohon kudi domin gujewa maimaituwar asarar dukiya da yan Najeriya sukayi a wancan lokacin.
Tags:
Labaran Duniya