Sheikh El-Zakzaky da NIA: An Sake Ɗage Zaman Kotun Zuwa Wata Febrairu




Bayan tsawon lokaci da aka zauna, yau ma kotun ta sake zama, inda mai shari'ar ya dage zaman zuwa ranar 3 ga watan Fabarairu shekerar nan.


Lauyan  Sayyid Ibraheem Zakzaky da Matarsa Malama Zeenah, Barrister Abubakar Marshall ya bayyana cewar zasu sake dawowa domin ci gaba da zaman kuma suna jin ƙamshin nasara akan abunda suka sa a gaba.


Sai dai a bangare guda kuma Almajiran Malamin ne Mazansu da matan su suka yi dafifi a ƙofar kotun domin neman a saki Fasfo din Malamin nasu.


Sahara Reporters Hausa

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post