Shahararren dan wasan Liverpool, Jamie Carragher, ya bayyana yadda yake hasashen hudun Saman teburin gasar Premier League za su karkare.




1. Arsenal

2. Manchester City

3. Manchester United

4. Newcastle United 


A lokacin da Carragher ya gabatar da nasa, shima tsohon kyaftin din Manchester United, Gary Neville, ya yi nasa hasashen, inda ya bayyana.


1. Manchester City

2. Arsenal

3. Manchester United

4. Tottenham Hotspur


Tsokacin .  wannan hasashe sukayi, ba suna nufin haka zai tabbata ba ne.

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post