Fitaccen Malamin Addinin Islama Sheikh. Dr. Ahmad Gumi Yace; Abinda Ke Faruwa a Cikin Babban Bankin Nijeriya Yayi Kama Da Aikin Masu Garkuwa Da Mutane.”
Babban Shehin Malamin “inda ya cigaba da cewa; yanzu Satar kuɗin da akeyi a Babban Banki ƙasa “CBN” Shima Harkan ta'addancine.”
Daktan ya bayyana hakanne, a cikin wani Faifan Bidiyo da aka haska yana bayani bayan ya shigo da shi yana tsaka da Wa'azi acikin Masallaci na Sultan Bello Kaduna.”
Tags:
Labarin duniya