Mataimakin gwamnan Jihar Jigawa Malam Umar A. Namadi, Fca bayan dawowa daga makabarta ya ziyarci iyalan Marigayi Alh. Ahmad domin yi musu ta'aziya.
Ya shiga har cikin gida tare da durkusawa wajen yi musu gaisuwa cikin girmamawa da nuna musu irin muhimmanci da Alh. Ahmad yake dashi, amma wanda yafi mu sonsa ya karbi abunsa. Allah yaji kansa ya gafarta masa yasa aljanna ta zan makona gare shi. Amin.
Daga Amb Seeker Muh'd Dutse.
Tags:
Labaran Duniya