[ MA'ASUMAH TV// Mnnu/Ng0041 ]
Mai Alfarma Sarkin Musulmi, Alhaji Muhammad Sa'ad Abubakar III ya bukari Babban Bankin Nijeriya CBN da ya kara tsawaita wa'adin karbar tsoffin takardun kudi na Naira, inda ya ce wasu daga cikin mutanen karkara basu san ma an sauya fasalin kudi ba.
Tags:
Labaran Duniya