KATAMAR MULIDIN SAYYIDA ZAHARA(AS) DA WASAN YARA A ABUJA RANATA 3




Ƴan uwa Almajiran Sheikh Ibrahim Zakzaky (H)suncigaba da gudanar da maulidin Sayyida Zahara(AS) na kasa rana ta 3 a Babban birnin tarayya Abuja.


(1) Buɗe taro da addu'a daga bakin malama Sa'adatu daga Niyamai  Niger

 Sai karatun Qur'ani daga bakin Sister Suhaila sai mawaƙan Ittuhadushshu'ara sun rairo baitukan yabo ga Sayyida Zahara(AS).

 Sheikh Saleh Lazare

 yayi jawabi akan rayuwar Sayyida Zahara(AS).sai saƙon malama Zinah Ibrahim da malama Maryam ta karanto insha 

 an gabatar da dan takaittace tamsiliya na tarihi rayuwar Sayyida Zahra (SA) 

Malam Ishaq Misaune ya rufe taron da Addu'a.Sai wasan yara inda yaran suka gwangwage da wasanni kala kala yaran sunyi wasanni kala kala, zagaga wasu sunyi zane a fuskokin su wasu kuma akan dokuna wasu kuma an kunna musu waqe na Sayyida Zahra (as). dukka dai yaran suna cikin nishadi mara misaltawa dakdai a  murna da haihuwar Sayyida zahzar(AS).


Anyi lafiya an tashi lafiya.


#AbujaYaumuzZahra2023

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post