Yanda mummunan Hatsarin Mota ya Lashe rayuka mota da dimbin Dukiya.
Hatsarin ya faru ne a garin Nabardo a karamar hukumar Toro,
kamar yanda Ganau ya sheda ma kafar LDB Cewa wata Babban mota Tirela da wata Bamba sukayi aran gama . Sabila da karfin buguwan nan take Motocin suka kama da wuta .
Jama'a naji na Gani babu halin isa gare su tun ana jin motsi da ihun mutane har suka kone babu abinda za'a iya musu sabila da karfin wutan da yake ci Bal-bal kuma babu hukumar kashe Gobara a kusa .
Ubangiji Allah ya jikan su da rahama yasa aljannan fiddausi ce mokomar su.
Tags:
Labaran Duniya
Ameen
ReplyDelete