Barayin sun kwaso makamai a cikin mota daga jihar Taraba zasu kai Zamfara, sun iso hanyar Gumi zuwa Anka na jihar Zamfara 'yan sanda suka musu harin kwanton bauna, biyu daga cikin barayin sun isa lahira babu shiri
'Yan sanda sun samu motar barayin kirar Corolla mai launin baki tare da Registration number kamar haka: NIGER SRP 702 XA, da harsashin bindiga kusan guda 400, an samu makamin roket guda 3, da bama-bamai guda 2 da harsashin bindiga mai jigida, sai kuma kayan
Tags:
Labaran Duniya