GA KADAN DAGA CIKIN AMFANINTA
Tafarnuwa tana maganin SANYI. Na danshi kona ko sanyin gari
Wanda yake haddasa mura kaikayin jiki kurajen damuna ciwon hakora ciwon kai da sauransu,
Hakanan ma yin turare da tafarnuwa yana maganin mayu kuma yana korar mugayen kwari kamar maciji kunama da makamantansa
Tafarnuwa ba anan tatsaya ba
Idan mace mai shayarwa tana so tasamu wadatar ruwan nono tare da ingantacciyar lafiya ga nonon sai tasamu dabino kamar guda 10 da habbatussauda cokali daya sai garin tafarnuwa Rabin cokali ahada adafa da ruwa kofi2 ta sha sau2 arana.
Tags:
Cuta da Magani