Wannab bawan Allah a ranar karshe daya gama karatunsa na digiri a fannin Biochemistry yana farin ciki, amma baisan cewa farin ciki ne nakarshe a wannan duniya.
Duk wadannan basu ne abubuwa mamaki ba, abunda yafi baiwa mutane mamaki shi ne, ta yanda ya rubuta 'baro-'baro cewa " AFTER ALL THIS WE WILL DIE", wato cewa " BAYAN DUK WANNAN ZAMU MUTU".
Sannan dadin dadawa yasa aka rubuta masa a gaban rigarsa " NA MY PARENT MADE IT", wato " IYAYENSA NE SUKAYI TA".
Abu kamar dasani bai dauki wani tsawan lokaci ba Allah yakirashi garin da babu dawowa har abada.
Haka Allah yake al'amarinsa yana abunda yaga dama a lokacin da yaga dama.
Tags:
Labaran Duniya