Menene fatan ku a gasar ta bana?
-Masar ta kammala gina filin wasa na biyu mafi girma a Afirka domin daukar nauyin Kofin duniya 2030?
-A karo na Taiwo Awoniya ya zama gwarzon ɗan wasan notthinham forest.
-Chelsea vs Manchester City
Ƴan Arsenal ina zasu goyi baya a wasan yau?
-An dakatar da Lewandosky buga wasanni 3 a jere a Laliga.
Atletico Madrid, Getafe da kuma Girona ba.
Tare da Captain Yobe, Razak da Otega.
Tags:
Labarin wasanni