-Real Madrid ta sake ɗaukar ɗan gidan Cristiano Ronaldo wato Junior.Real Madrid ta nuna sha'awar ɗaukar ɗan wasan Munich Alphonso Davies.
-Anthony Martial ya zurawa Man United kwallo ta 5 a bana, kuna ganin zai iya maye gurbin Ronaldo?
-Reece James ya sake komawa rauni a wasan farko bayan dawowa daga hutun kofin duniya.
PSG na shirin daukar Sofyan Amrabat na Morocco.
-Wasu daga cikin wasannin yau
-Leeds United Vs Manchester City 9Pm
Ligue 1
-PSG Vs Strasbourg 9Pm
Menene hasashenku a wasanni yau?