-Yau shekara 13 da Eden Hazard ya shure wani yaro mai wullo kwallo a filin wasan Swansea,yanzu yaron ya zama hamshakin mai kuɗi.
-Liverpool ta bawa Real Madrid tikiti 1,400 domin kallon wasan farko na zakarun nahiyyar turai.
-Man Utd tana gab da karawa Alejandro Garnacho kwantiragi Mai yawa domin cigaba da zama a Kungiyyar.
-Kylian Mbappe ya zura kwallaye biyar a French Cup da PSG ta lallasa Pays de Cassel 7-0 a zagayen 'yan 16.
-Za'a yi gwanjon rigar Pele mai lamba 10 ta Brazil wacca ya buga wasan karshen akan fam 30,000.
Tags:
Labarin wasanni