Darasi Ga Yan Gwagwarmaya....!!!


[ MA'ASUMAH TV// Mnnu/Ng0041 ] 



Sayyid Ahmad Khomeini yana cewa yayin da jirgin da Imam Khomeini ya hau daga Faransa zuwa Iran ya sauka a taheran , ina riqe da Imam lokacin sauka daga jirgin ga miliyoyin mutane sun taro sunata ambaton sunansa (labbaika ya Khomeini) 


sai naga idanuwan imam sun cika da hawaye sai na tambayeshi meyasa kake kuka alhali munyi nasara kamata yayi kayi murna ai,


sai Imamul Khomeini yace masa ina tina Imam Ali (as) ne dashine yasami taron wadannan mutane da saiya canza duniya baki dayanta.


darasi acikin wannan qissar shine duk yadda jagora yakai ga matsayi da girma matuqar bai sami mataimaka na hakika ba to bazai iya canza komai ba shi kadai,


Ya Allah kasa muzama mataimaka na kwarai ga jagoranmu a magana da aiki.


-imamu jr

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post