'Yan uwa Almajiran Jagora Sayyid Zakzaky (H), sun sake fitowa suna sake Kira ga gwamnatin Buhari dasu gaggauta sakin Fasfo din Jagora Sayyid Zakzaky (H), da Mai dakinsa Malama Zeenah Ibrahim su tafi neman lafiya.
Muzaharar yau litinin 9/1/2023, tana gudanane a layin Ofishin Kare hakkik bil adama na kasa dake Mai tama Birnin tarayyar Nijeriya Abuja.
Matasan suna tafe Suna Rera wakokin sun bada ransu ga Lafiyar Sheikh Zakzaky, Kuma sun Shirya Mutuwa akan Passport din Jagora Sayyid Zakzaky (H),
Tags:
#FREE_ZAKZAKY