CIGABA DA MULIDIN SAYYIDA ZAHRA A ABUJA RANATA 2




AAAAlmajiran Sheikh Ibrahim Zakzaky (H) na Cigaba da maulidin Sayyida Zahara(AS) na kasa a Abuja, yau maulidin yashiga rana ta 2 a babban birnin tarayya Abuja.


(1) Buɗe taro da addu'a daga bakin malam Ahmad Yusuf Yashi.


(2) karatun Qur'ani daga bakin Muhammad Auwal hanwa.


(3) mawaƙan Ittuhadushshu'ara suna rairobaitukan kasidun yaɓoga Sayyida Zahara(AS) ƴan uwa maza da matane suketa liƙen kuɗi a garesu dan Nuna murna da zagayowar ranar haihuwar Sayyida Zahara(AS).


(4) Quiz daga bakin yara ƴan sheka 10 zuwa 15 inda mata 4 maza 2 suka  haure zagaye na 1 daga ƙarshe dai namiji 1 mace 1 sune suka lashe gasar.


#AbujaYaumuzZahra2023

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post