“Wata motar tirela dauke da Hatsi ta yi hatsari a garin Nahuta da ke karamar hukumar Darazo ta jihar Bauchi inda take zubar da kayan cikinta a kan titin.”
“An ce lamarin ya faru ne da safiyar yau Alhamis
“Wani ganau mai suna Mu’azu Hardawa wanda ya zanta da wakilinmu ya ce, “Na samu labarin cewa direban motar ya yi barci ne a lokacin da yake tukinsa, sai ya rasa yadda zai yi, ba a samu asarar rai ko wani mummunan rauni a yayin hadarin ba.”
Tags:
Labaran Duniya