Mawaƙiya kuma jarumar Kannywood Habiba Hassan da aka fi sani da Haibat ta bayyana dalilan da ya sa bata son auren saurayi sai mai mata.
Ta ce, ba za ta iya manta tsantsar yaudarar da samari suka yi mata ba, kafin ta yanke wannan hukunci.
Haibat ta ci gaba da zayyano wa tashar Dala FM Kano dalilan nata filla-filla kamar yadda zaku gani a wannan bidiyon.
Ku latsa wannan link
https://youtu.be/GGKZJLeBdPM
Yaya kuke kallon wannan matsaya da Haibat ta ɗauka?
Tags:
Labaran Duniy