[ MA'ASUMAH TV// Mnnu/Ng0041 ]
dan Izala ya taba kiran Prof Ibraheem Maqari yake ce mar karfa zargin da muke ma ya tabbata gaskiya ne!!
Wai Zargin sa da Shi'anci suke, wai yana fifita Imam Ali Akan Sauran Sahabbai
Sannan prof din ya taba tonawa wasu iyayen gidan su asiri,lokacin da suka zo mar da tayin kwangilar rusa dariqun sufaye da Yan Shi'a, kuma ya nuna kin amincewar sa kan hakan.
Kaga dama akwai wata tsakanin su dashi kenan shiyasa dayayi magana dangane da Shaikh Abdujjabar duk da malamin yayi iya kokarin sa wajen kaucewa farmakin su,yayi amfani da wasu kalmomi marasa dadi kan Abdujjabar din,amma sai da suka qalubalance shi tare da jifansa da miyagun maganganu irin nasu na Sunnar wahabiyanci.
Hatsarin mutanennan ya wuce karamin tunanin ka domin su kisan wani wanda fahimtar su ba daya ba ce basu dauke shi a bakin komai ba ma,wlh nataba jin wani Audion zama da suka taba yi a jihar katsina wai na yadda zasu rusa Shi'ah kai abin ba dadin ji don wlh ta'addanci ne zuryan na zubda jinanen al'umma
Don haka gaskiya Prof Ibraheem maqari yana cikin wayenda farmakin wayennan wahabiyawan zai iya rutsawa da shi nan gaba
Saidai kawai mu tayashi da addu'o'i mu kuma kara hada kan mu don tsira daga sharrin kazamai
-Mujaheed Umar D Giwa