Ayau Yake murnar Kara Shekara Akan Shekarun Da Yake Dasu




Shi din Wanda zaku iya ganin  acikin hoton nan yake daga kasa wato Oga na kuma malami na awannan fagen na Social Media dan da bazarsa nake taka rawa.


Ya kasance mai bani shawar wari wadanda suka dace dadai sauran dan haka ya zama dole na taya ka murna a da farin ciki da kuma roka maka Ubangiji akan ya kara maka lafiya da kariya a dukkan lamuran ka ya kuma yakuma biya maka dukkan bukatun ka ya malamina Bihakki Muhammad Wa'aali Muhammad

26/1/2023

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post