[ MA'ASUMAH TV// Mnnu/Ng0041 ]
Ba Kune Kuke Son Ku Kashe Shi Tun Yana Dalibi A Jami'ar ABU Ba.
Ba Kune Kuke Tsare Shi Ku Daure Shi A Gidan Yari Daban Daban Ba.
Ba Kune Kuka Tsare Shi A Shekarar 1981-1984 A Kurkukun Enugu Ba.
Ba Kune Kuka Tsare Shi A Shekarar 1984-1985 A Kurkukun Lagos Ba.
Ba Kune Kuka Tsare Shi A Shekarar 1985 A Kurkukun Kiri-Kiri Ba
Ba Kune Kuka Tsare Shi A Shekarar 1987-1989 Port Harcourt Ba
Ba Kune Kuka Tsare Shi A Shekarar 1996-1997 Port Harcourt Ba
Ba Kune Kuka Tsare Shi A Shekarar 1997-1998 Kaduna
Ba Kune Kuka Kashe Masa 'Ya 'Yansa Uku A Shekarar 2014 Ba
Ba Kune Kuke Tsare Dashi Tun Shekarar 2015 Har Zuwa Yanzu A Wajen Ku Ba.
Ba Kune Kuka Harbe Masa Almajiran Shi Sama Da Dubu Daya (1000+) A Shekarar 2015 Ba
Ba Kune Kuka Kashe Masa Ya Yansa A Uku (3) A Gaban Shi A Shekarar 2015 Ba
Ba Kune Kuka Kona Masa Yar Uwarsa Da Wuta A Shekarar 2015 Ba
Ba Kune Kukayi Ruwan Harsashi Akan Uwar Gidansa A Shekarar 2015 Ba
Ba Kune Kukayi Masa Ruwan Harsashi A Shekarar 2015 Ba
Ba Kune Kuka Rusa Masa Gidan Sa A Shekarar 2015 Ba
Ba Kune Kuka Rusa Masa Kabarin Mahaifiya A Shekarar 2015 Ba
Ba Kune Kuka Rusa Masa Husainiyyah A Shekarar 2015 Ba
Ba Kune Kuka Rusa Masa Makabartar Almajiran Sa A Shekarar 2015 Ba
Ba Kune Kuka Rusa Fudiyya Islamic Centre Inda Yake Bada Karatu A Daliban Sa A Shekarar 2015 Ba
Ba Kune Kuka Ji Kunya A idon Duniya A
Shekarar 2018 Ba.
Ba kune kotu tace kusake shi ba
To Ku shirya tarban kaskanci a wanna karanma
In sha Allahu sai kunyi Dana sani rayuwarku a duniya kafin lahira
Fatanmu nasara akan wanna azzalumar government din
Free Passport.