Dafarko anfara da Bude addu'a daga bakin Malam Rabi'u Mai lauhiyya talata Mafara.
Sai karatun Alkur'ani daga Malam Ahmad Marafa Yabo ,
Saikuma Jawabin Resources forum daga Malam Halilu Umar B/Kebbi.
Inda Malam Umar Bello Birnin Kebbi ya gabatarda Wakilin Yan uwa Musulmi almajiran Sheikh Ibraheem Ya'qub El-zakzaky (H) na Yankin Sokoto zone Sheikh Sidi Munir Mainasara Sokoto domin Gabatarda Sayyed Zakzaky H a Jawabin rufewa.
Ma.asuma TV Amina Abbakar Ladan hubbare.
8/1/2023.
Tags:
Labaran Duniya