Ɓangaren cibiyoyi na addini da ke hubbaren husaini mai tsarki na sashin kula da harkokin addini da kuma cikin dandalin kimiya ya karbi bakuncin Farfesa a cibiyar




Hawza ta Najaf, mai martaba Malam Muhammad Sadeq Al-Khursan (Allah ya kara masa yarda) a wata lacca.


Mai taken (Tare da Al-Zahraa, tsira da amincin Allah su tabbata a gare ta, a cikin nau'ikan rahoto da sadarwa) a zauren tafsirin Annabawa, tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi. kasantuwar manyan mazaje da daliban makarantun kimiyya a birnin Karbala mai alfarma.


Bayan da laccar ta biyo bayan amsa tambayoyi daga masu sauraro.


 H. Ɗan Sister Katsina.

26/Jimada Sani/144 H.

19/January/2023 M.

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post