Ana ganin kungiyar Atletico Madrid zasu Iya rage ka idojin da suka Sawa dan wasa Felix




Inda a gobe za'aci gaba da tattaunawa tsakanin Arsenal da agent din dan wasan 
Har yanzu Arsenal na sa ido wajen kokarin daukar Danilo duk da akwai Kungiyoyi da suke nemansa 

Tsohon dan wasan Arsenal Paul Marson ya gargadi Arsenal kada ta sake tayi fushi game da cinikin mudrich 

A wata majiya ta kusa da dan wasan mudrick din tace dan wasan zai yi matukar takaici indai ba'a barshi ya koma Arsenal ba watan January dunnan 

A matsayin mu na masu kawo lbr na wananan group komu bama son kawo lbr na mudrick  Amma da yake haka aikin kawo lbri yake indai lbr Sabo yazo za.mu kawo shi Sabo da haka ka idan aikin yake suma acan haka zance yake

Matan Arsenal ta dauko sabuwar yar wasa

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post