An bayyana cewa Arsenal zasu sake sabon dizayin na filin wasan emirate a sati mai zuwa



     Arsenal zasu cire tsohon hoton jaruman yan wasansu da ke jikin filin wasan, inda a yanzu zaku ga yan wasan duk suna riķe da juna, Arsenal sunce zasu bayyanar da sabon zanen hoton da ke jikin filin wasan a sati mai zuwa

            A watan nuwamba da ya wuce Wasu dg cikin magoya bayan arsenal sun nuna rashin amincewar su a lokacin da akayi yunķurin cire tsohon zanen da ke jikin filin wasan na emirate, amma duk d hk an bayyanar da ķudirin  cewa  za'a saka sabon zanen hoto amma sai a watan junairu

    shiyasa tun a baya aka bayyana cewa wasan newcastle shine wasan ķarshe da arsenal din zasu buga da tsohon zanen hoton da aka san Filin wasan da shi.

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post