Yayin da wani 'Dan kunan bakin wake ya nufa danna Bam a wata makaranta, Hassan shine Wanda ya rungume shi suyi mutuwar kasko,
Mahaifiyar Hassan tayi farin ciki da samun wannan labari, ta ce, hakika Yarona yayi kyakyawar karshe, domin ya tseratar da rayukan dubun-dubatan mutane, Allah kasa Aljannah ce makomarsa,
Ku taya mu yada wannan rubutu don taya shi fatan samun Rahamar Allah,
Tags:
Labaran Duniya