Sun zaɓi Matasa biyu daga ɓangarori uku cikin ɗariƙun da suke Mauludin Manzon Allah (S) dana ɗiyarsa Sayyida Salamullah Alaiha. Ɗariƙun akwai;
1- Tijjaniya
2- Shi'ah
3- Ƙadiriyyah
Za'a baje kolin gasar waƙar fitar da darajar natane satin ranar Haihuwarta, kamar daidai da ranar suna kenan 27 ga Jimada Thani.
Acikin matasan mawaƙan Harkar Musulunci Ƙarƙashin Jagorancin Sayyid Ibrahim Yaqoub El-Zakzaky (H) an kirani nida Abokina M Tahir Ali mu zamu wakilci Harka a wannan gasar waƙar da za'ayi. Sunce akwai kyauta da karramawa ga waɗanda suka lashe gasar.
Fatan Allah Ta'ala Yakiyayemu Dayin Kuskure Yakuma Bamu Ilhama Da Basirar Sanya Komai Inda Yadace, Sannan Yabamu Sa'ah Bijahi Khatamin Nabiy (S).
Allah Ta'ala Yaƙara Haɗakan Musulmi Baki Ɗaya.
Allah yasa Alkhairi. Labbaiki ya zakiyya Zahra
ReplyDeleteMuna Murna sosai kau
ReplyDelete