“A Birnin garin Katsina, an hango Dubannin Mabiya Shi'a maza da mata tafe Suna rera waƙe ga ƴar Annabi wato Nana faɗimatu (AS) bisa tunawà da ranar Haihuwarta.”
Jerin gwanon ya samu Halarta dubannin mabiya Shi'an daga ɓangarori daban-daban na faɗin Jihar Katsina.”
“Mabiyan sun fito gwanin ban Sha'awa, tafiya cikin Sukuni, cikin ƙamshi, tare da rero baitika masu daɗi ga ƴar Manzon Allah (SAW) wato Nana Faɗimatu (AS) Kamar yadda Suka Saba a duk Shekara.”
Bugu da ƙari an fara lafiya bisani ankamala Lafiya
Tags:
Labaran Duniya