Zuwaga Yan uwana Daliban Sheikh Abduljabbar !!!




Bawai Ina Calangin Dinku Bane Kuyi Hakuri Inasone Muhadu Mu Tsira


Na Farko Dai Lallai Yakamatane Kufito Kwanku Da kwarkwatarku Kunemawa Wannan Bawan Allah din Yancinsa


Karku Zauna Agida Kuce Kunbarwa Allah Sam Wannnan Ba hujja Bace 


Yanada Hakki Akanku Kufito Ku Nuna Rashin amincewarku Akan Wannan hukuncin na Zalincin 


Idan kukayi wasa Zaku Zama kamar Jama'ar Kufa Sanda sukaiwa Imam husaini Alkawarin  Taimakonsa Amma Daga Baya tsoron MUTUWA yasa Suka juya Masa baya Haryanzu Tarihi Yana Fadarsu Akan Rashin cikawa imam husaini Alkawarinda sukai Masa Lallai Kuma Idan Baku tashi kunyi Abunda yadaceba Tarihi Zai Bayyanku A marasa Cika Alkawari Kuyi Hakuri 


Kuduba yanda Almajiran Sheikh IBRAHEEM ZAKZAKY suka Tsaya kyam Dukda kisa da daurinda Ake Musu Amma Basu fasaba har Saida jaroransu Yasamu yanci Duk da hakan Basu sauraraba Wannan Shine ake Kira da sadaukarwa 


Dan Haka Kuyi Karatun ta nutsu Kusan Abunyi Acikin nizami da doka 


Sai kunyi gwagwarmaya Zaku Samu yanci 


Kudauki mutuwa ba abakin komaiba 


Kuyi iya naku Allah Zai karasa Muku Amma yin shiru Banaku bane 


Bayan Addu'a Akwai Neman yanci 


Kuyi Hakuri Shawarace 


BDR Mai Sufi✏️

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post