#zariamassacre# 7 YES A December 12/12/2015, Sojojin Criminal Buhari Nigeria Suka Dirar wa Sheikh Zakzaky Da Mabiyansa...!




@MA'ASUMAH NIGERIAN NEWS UPDA

    

A MULKIN BUHARI. 12,12,2015.

Sojojin qasata Nigeria dama na waje, sunyi amfani da karfin mulki suka dirarwa malam Zakzaky jagoran 'Yan shi'a da iyalansa da mabiyansa, da sa hannun gwamnati, bisa zalunci da ta'addanci ba tare da laifin komai ba. 

♦Suka harbi malam Zakzaky da matarsa da mabiyansa.

♦Suka kashe 'Ya'yansa 3,Dik maza,

♦Suka kashe mabiyansa sama da mutum 2,000.A zaria. 

♦Suka binne maza da mata manya da yara Dik a rami guda.

♦Sun rushe Hussainiyya muhallin taron 'Yan shi'a. 

♦Sun rushe gidan malam Zakzaky.

♦Sun rushe fodiyya center muhalli na karatu. 😢

♦Sun rushe Darur-rahama, makoncin Shahidai. 😢

♦Sun kona Yayar malam Zakzaky da ranta. 😢

♦Sun kona wasu daga cikin Almajirasan da ransu.

♦Yara qanana harda jinjiraye sun kashe.

♦Sun farfasa kan kabarin Mahaifiyar malam Zakzaky, da na 'Ya'yansa 3,wanda Janathon ya kashe a zaria. 

Dik da irin zaluncin da sukayi gareshi, da harbin kisa da sukai mar Allah bai nufa zai mutuba, suka tsareshi a gidan yari da maidakinsa da mabiyansa sama da mutum 100, Na tsawon lokaci. Qarshe suka kaishi kotu, Bayan alkali ya tabbatar da cewa baida laifin komai sai a ka sallameshi ya kuma bada umarni a basu 50million, shi da mai dakinsa, amma gomnati ta ki bin umarnin koto, aka cigaba da tsareshi.

A 28/07/2021. Kotu ta Sallami malam Zakzaky da mai dakinsa, bayan sun shekara 5, a gurin su, 

Amma har yanzu suna riqe da passport dinshi, ba damar ya fita waje gun kwararrun likitoci a domin samun Lafiyar su. 

Tsarki ya tabbata ga Ubangijin da ya kubutar da Jagoran 'Yan shi'a daga hannun azzaluman mahukunta.

Shin wane laifi ne Malam Zakzaky ya muku? Tambayar da tin da dadewa akai muku amma har yau kun Gaza amsata. 

A kasata Nigeria. 🇳🇬 

- Kisan rai ya zama ba komaiba, 
- Babu kudi, 
- Babu zaman lafiya, 
- Ga tsadar rayuwa, 
- Ga tsadar abinci, 
- Ga talauci, 
- Ga Kidnepers sun addabi Al'umma.  

Wannan shine karatu mafi girma dana dauka a Tarihin Rayuwata a wannan kasa ta Nigeria.

Bamu yafe ba, bakuma Zamu yafe ba, Munkai Qararku gun rabbil izzati. Allah ya gaggauta daukar mana fansar Jinanan 'Yan'uwanmu Da Buhari(LA) Yasa aka Shekar, da raunanan da aka jikkata Bijahiee Rasulillahi{SAWW}. 
  

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post