Zan Sanya Hanu A Takardar Hukuncin Da Aka Yankewa Abdujjabar Fayil Kawai Nake Jira
-Cewar Ganduje.
Ina Jiran Fyal Ne Kawai Ya Zo Gabana Na Sanya Hannu Kan Hukuncin Da Aka Yankewa AbdulJabbar din,
Saidai rahotanni sun nuna cewa a tsawon shekara bakwai da gwamna Ganduje yayi a matsayin gwmanan jihar Kano bai sanya hannu kan hukuncin kisa ko guda daya ba.
Tags:
Labaran Duniya